"body": "Hannun synecdoche wato ita kalma nan da ke a turance da an yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Don Allah ka taimake ni\" (Dubi: figs_synecdoche)"
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"farinciki\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. \"Ina matukan jin daɗi yin biyayya da shari'arka\" (Dubi: figs_abstractnouns)"