[ { "title": "Bari hannunka ya taimake ni", "body": "Hannun synecdoche wato ita kalma nan da ke a turance da an yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: \"Don Allah ka taimake ni\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "na zaɓi ", "body": "\"na zaɓi in yi biyayya\"" }, { "title": "cetonka", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"kai don cetona\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "shari'arka ce farincikina", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"farinciki\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. \"Ina matukan jin daɗi yin biyayya da shari'arka\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]