2020-07-02 20:08:37 +00:00
[
{
"title": "Fushi ya hallaka ni",
2020-07-02 20:54:37 +00:00
"body": "Wannan shine salon zance. Jimla ita ce ƙara azama kuma shine adadin jawabi wanda ke nuna ƙara azama na \"Ina fushi mai tsanani.\" (Dubi: figs_idiom da figs_hyperbole)"
2020-07-02 20:08:37 +00:00
},
{
2020-07-03 02:45:49 +00:00
"title": "an jaraba sau da yawa",
2020-07-03 02:51:49 +00:00
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fo mai ƙuzari. AT: \"Na jaraba maganarka sau da yawa\" (Dubi: figs_activepassive)"
2020-07-02 20:08:37 +00:00
},
{
2020-07-03 02:51:49 +00:00
"title": "ƙaunar bawanka",
2020-07-03 02:57:49 +00:00
"body": "Marubuci ya yi magana game da kanasa sai ka ce wani mutum dabam ne. AT: \"Ni, bawanka, ina ƙauna\" ko \"Ina ƙauna\" (Dubi: figs_pronouns)"
2020-07-02 20:08:37 +00:00
}
]