[ { "title": "Fushi ya hallaka ni", "body": "Wannan shine salon zance. Jimla ita ce ƙara azama kuma shine adadin jawabi wanda ke nuna ƙara azama na \"Ina fushi mai tsanani.\" (Dubi: figs_idiom da figs_hyperbole)" }, { "title": "an jaraba sau da yawa", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fo mai ƙuzari. AT: \"Na jaraba maganarka sau da yawa\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "ƙaunar bawanka", "body": "Marubuci ya yi magana game da kanasa sai ka ce wani mutum dabam ne. AT: \"Ni, bawanka, ina ƙauna\" ko \"Ina ƙauna\" (Dubi: figs_pronouns)" } ]