"body": " Mai yiwuwa ma'anan shine cewa mutane masu adalci zasu zama kamar gazarin dabino mai lafiya domin zasu 1) zama da ƙarfi ko 2) yi zama na tsawon lokaci. (Duba: figs_simile) "
"body": "Za'a iya bayyana wannan cikin fom aiki. AT: \"Yahweh ya dasa su\" ko \"Yahweh yana lura da su sai ka ce su itatuwa ne wanda ya dasa\" (Duba: figs_activepassive and figs_metaphor)"
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu lafiya. AT: \"suna girma da kyau\" ko \"suna da ƙarfi sosai\" (Dubi: figs_metaphor)"