rachelua_ha_psa_tn_l3/92/12.txt

14 lines
633 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Masu adalci zasu yi yaɗo kamar gazarin dabino",
"body": " Mai yiwuwa ma'anan shine cewa mutane masu adalci zasu zama kamar gazarin dabino mai lafiya domin zasu 1) zama da ƙarfi ko 2) yi zama na tsawon lokaci. (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "zasu yi girma kamar itacen sida na Lebonon",
"body": "Mai yiwuwa ma'anan shine cewa mutane masu adalci zasu zama kamar itacen sida na Lebonon mai lafiya da ke girma cikin kasar Lebonon domin 1) zasu zama da ƙarfi ko 2) mutane zasu girmamasu. (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "An dasa su",
"body": "Za'a iya bayyana wannan cikin fom aiki. AT: \""
}
]