"body": "Wannan salon zance ne. Anan \"duba\" na nufin da kasancewa da sani halin da ake ciki. Mayar da hankalin akan ilmi ko fahimta, fiye da wajen lura kawai. (Dubi: figs_idiom) "
"body": "Kalmar \"gaskiyar\" suna mai zuzzurfar ma'ana ne kuma na nufin da kasancewa mai adalci. AT: \"ka farkar dani saboda kai mai adalci ne\"(Dubi: figs_abstractnouns)"