rachelua_ha_psa_tn_l3/119/39.txt

18 lines
524 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "nake tsoro",
"body": "\"Ina jin tsoro da sosai\""
},
{
"title": "gama hukuncin adalcinka na da kyau",
"body": "Allah na hukuncin gaskiya kuma yanke shawararsa na da kyau. AT: \"\nhukuncinka na ƙwarai ne kuma na da kyau\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan salon zance ne. Anan \"duba\" na nufin da kasancewa da sani halin da ake ciki. Mayar da hankalin akan ilmi ko fahimta, fiye da wajen lura kawai. (Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]