rachelua_ha_psa_tn_l3/47/03.txt

14 lines
753 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ya mayar da mutane ƙarƙashinmu, ya sa al'ummai a ƙarƙƙashin ƙafafunmu",
"body": "Waɗannan jumlolin guda biyu suna a layi ɗaya kuma suna nufin cewa Allah ne ya ba Israilawa\ndamar cin abokan gaba. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ya zaɓi gãdonmu dominmu",
"body": "Marubucin yayi magana game da ƙasar Isra'ila kamar dai gadon da Allah ya ba mutane a\nmatsayin mallaka ta har abada. AT: \"Ya zaɓi wannan ƙasar ta zama gado a gare\nmu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allah ya tafi sama da sowa",
"body": "Wannan jimlar ta yi daidai da jimlar da ta gabata. Ana iya samar da fi'ilin don tsabta. AT: \"Yahweh ya hau yayin da mutane suke busa ƙahoni\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
}
]