[ { "title": "Ya mayar da mutane ƙarƙashinmu, ya sa al'ummai a ƙarƙƙashin ƙafafunmu", "body": "Waɗannan jumlolin guda biyu suna a layi ɗaya kuma suna nufin cewa Allah ne ya ba Isra’ilawa\ndamar cin abokan gaba. (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "Ya zaɓi gãdonmu dominmu", "body": "Marubucin yayi magana game da ƙasar Isra'ila kamar dai gadon da Allah ya ba mutane a\nmatsayin mallaka ta har abada. AT: \"Ya zaɓi wannan ƙasar ta zama gado a gare\nmu\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Allah ya tafi sama da sowa", "body": "Wannan jimlar ta yi daidai da jimlar da ta gabata. Ana iya samar da fi'ilin don tsabta. AT: \"Yahweh ya hau yayin da mutane suke busa ƙahoni\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)" } ]