"body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh a gare shi kamar dai Yahweh kurma ne. AT: \"Kada ku yi watsi da ni kamar ba za ku iya ji na ba\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh kamar dai Yahweh na ɗauka shi bako ne gareshi. AT: \"Ni kamar cikakken baƙo ne a gare ku\" (Duba: figs_simile)"