[ { "title": "Kada ka zama", "body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh a gare shi kamar dai Yahweh kurma ne. AT: \"Kada ku yi watsi da ni kamar ba za ku iya ji na ba\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gama ni kamar baƙo ne tare da kai", "body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh kamar dai Yahweh na ɗauka shi bako ne gareshi. AT: \"Ni kamar cikakken baƙo ne a gare ku\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "domin in sake yin murmushi ", "body": "Anan \"murmushi\" yana haɗuwa da farin ciki. AT: \"domin in sake yin farin ciki\" (Duba: figs_metonymy)" } ]