"body": "Anan samun hannaye masu tsabta yana nuna rashin laifi daga aikata ba daidai ba. AT: \"Ban kasance mara laifi ba\" ko \"ayyukana sun yi daidai\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Anan ana magana da mugunta kamar mutum ya bar hanya madaidaiciya kuma ya ɗauki hanyar da ba daidai ba. AT: \"ba ku aikata mugunta ba da juya baya ga Allahna\" (Duba: figs_metaphor)"