[ { "title": "hannuwana na da tsarki", "body": "Anan samun hannaye masu tsabta yana nuna rashin laifi daga aikata ba daidai ba. AT: \"Ban kasance mara laifi ba\" ko \"ayyukana sun yi daidai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Domin na kiyaye tafarkun Yahweh", "body": "Ana magana akan dokokin Yahweh kamar dai sune hanyoyin da mutum zai bi. AT: \"Na yi biyayya ga dokokin Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ban kuma juya ga mugunta daga Allahna ba", "body": "Anan ana magana da mugunta kamar mutum ya bar hanya madaidaiciya kuma ya É—auki hanyar da ba daidai ba. AT: \"ba ku aikata mugunta ba da juya baya ga Allahna\" (Duba: figs_metaphor)" } ]