"body": "Anan “takobi” yana wakiltar mutuwa a yaƙi, kuma “waɗanda hannuwansu suka yi amfani da\ntakobi” yana nufin maƙiyan da suka kashe su a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Allah zai sa su mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"