[ { "title": "za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi", "body": "Anan “takobi” yana wakiltar mutuwa a yaƙi, kuma “waɗanda hannuwansu suka yi amfani da\ntakobi” yana nufin maƙiyan da suka kashe su a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Allah zai sa su mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)" }, { "title": "zasu zama abicin diloli", "body": "Anan \"su\" suna nufin gawawwakin waɗanda suka mutu a yaƙi. AT: \"jackal za su ci\nmushen su\" (Duba: figs_explicit)" } ]