rachelua_ha_psa_tn_l3/91/03.txt

18 lines
1.3 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Domin zai kuɓutar da kai daga wayon tarkon maharbi kuma daga annoba mai hallakarwa",
"body": "Kalmomi da a ka bari an iya sa su a ciki. AT: \"Domin Allah zai kuɓutar da kai daga tarkon maharbi kuma zai kuɓutar daga annoban da zai iya kisa\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Zai rufe ka da fukafukansa, kuma a ƙarƙashin fukafukansa zaka sami mafaka",
"body": "Kariyan Allah shine a ke nufi anan kamar \"fukafukan\" wanda sunsu ke amfani ta rufe 'ya'yan ta daga hadari. \"Rufeka da fukafukansa\" da kuma \"ƙarƙashin fukafukansa\" na nufi na asalin ta abu daya. AT: \"Zaya rike ka lafiya kuma ya kare ka\" (Dubi: figs_metaphor and figs_parallelism) "
},
{
"title": "Madogararsa garkuwa ce da kuma kariya",
"body": "Madogarar Allah na nufi anan kamar \"garkuwa\" wanda ke iya kare mutane waɗanɗa sun dangana bisa kan sa. AT: \"Ka na iya dogara a gare shi domin ya kare ka\" (Dubi: figs_metaphor and figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Kariya",
"body": "Ba wanda ya san tabataceyar mene ne wannan kalma ke nufi. Mai yiwu ma'anan su ne 1) karami garkuwa ɗaure a hannu da dantse wanda sojoji ke amfani su kare kansu akan kibiyoyi da takuba ko 2) ganuwan duwasu ajiye cikin da'irar inda sojoji zasu iya ɓoye da kuma harba kibiyoyi."
}
]