rachelua_ha_psa_tn_l3/91/03.txt

18 lines
1.3 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Domin zai kuɓutar da kai daga wayon tarkon maharbi kuma daga annoba mai hallakarwa",
"body": "Kalmomi da a ka bari an iya sa su a ciki. AT: \"Domin Allah zai kuɓutar da kai daga tarkon maharbi kuma zai kuɓutar daga annoban da zai iya kisa\" (Gani: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Zai rufe ka da fukafukansa, kuma a ƙarƙashin fukafukansa zaka sami mafaka",
"body": "Kariyan Allah shine a ke nufi anan kamar \"fukafukan\" wanda sunsu ke amfani ta rufe 'ya'yan ta daga h"
},
{
"title": "Madogararsa garkuwa ce da kuma kariya",
"body": "Madogarar Allah na nufi ana kamar \"garkuwa\" wanda na iya kare mutane waɗanɗa sun dangana bisa kan sa. AT: \"Ka na iya dogara a gare shi domin ya kaariya\n \nBa wanda ya san tabataceyar mene ne wannan kalma ke nufi. Maadari. \"Rufe ka da fukafukansa\" da kuma \"ƙarƙashin fukafukansa\" na nufi na asali abu daya ne. AT: \"Zaya rike ka lafiya kuma ya kare ka\" (Gani: figs_metaphor and figs_parallelism)"
},
{
"title": "kariya",
"body": "Ba wanda ya san tabataceyar mene ne wannan kalma ke nufi. Mai yiwu ma'anan su ne 1) karami garkuwa ɗaure a hannu da dantse wanda sojoji ke amfani su kare kansu akan kibiyoyi da takuba ko 2) ganuwan duwasu ajiye cikin da'irar inda sojoji zasu iya ɓoye da kuma harba kibiyoyi."
}
]