"body": "Marubuci yana magana da rana da wata sai ka ce su mutane ne kuma na umurtansu su yabe Yahweh. AT: \"Ku yabe Yahweh, rana da wata, kamar yadda mutane ke yi\" (Dubi: figs_personification)"
"body": "Marubuci yana magana da taurari masu ƙyalli sai ka ce su mutane ne kuma suna umurtansu su yabe Yahweh. AT: \"ku yabe Yahweh, dukkanku taurari masu ƙyalli, kamar yadda mutane ke yi\" (Dubi: figs_personification)"
"body": "Jimla \"ku sammai mafi tsayi\" wani salom zance da ke nufin da sama da kansa. Marubuci yana magana da sama sai ka ce ita mutum ne da dokokinta su yabe Yahweh. AT: \"Ku yabe Yahweh, ku sammai mafi tsayi, kamar yadda mutane ke yi\" (Dubi: figs_personification)"