rachelua_ha_psa_tn_l3/148/03.txt

22 lines
641 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ku yabe shi, rana da wata",
"body": "Marubuci yana magana da rana da wata sai ka ce su mutane ne kuma na umurtansu su yabe Yahweh. AT: \"Ku yabe Yahweh, rana da wata, kamar yadda mutane ke yi\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "ku yabe shi, dukkanku taurari masu ƙyalli",
"body": "Marubuci yana magana da taurari masu ƙyalli sai ka ce su mutane ne kuma suna umurtansu su yabe Yahweh. AT: \"ku yabe Yahweh, dukkanku taurari masu ƙyalli, kamar yadda mutane ke yi\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]