rachelua_ha_psa_tn_l3/68/22.txt

10 lines
493 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "domin ka ragargaza maƙiyanka",
"body": "Ana maganar hallaka maƙiyan Israila gabaki ɗaya kamar Israilawa sun murƙushe su a\nƙarƙashin ƙafafunsu. AT: \"kayar da makiyanka gaba daya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kana tsoma ƙafarka cikin jini",
"body": "Rikicin daga halakar abokan gaba ana maganarsa cikin tsari sosai, kamar dai Isra'ilawa zasu tsaya cikin jinin abokan gabansu da suka mutu. AT: \"shiga cikin jininsu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]