[ { "title": "domin ka ragargaza maƙiyanka", "body": "Ana maganar hallaka maƙiyan Isra’ila gabaki ɗaya kamar Isra’ilawa sun murƙushe su a\nƙarƙashin ƙafafunsu. AT: \"kayar da makiyanka gaba daya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "kana tsoma ƙafarka cikin jini", "body": "Rikicin daga halakar abokan gaba ana maganarsa cikin tsari sosai, kamar dai Isra'ilawa zasu tsaya cikin jinin abokan gabansu da suka mutu. AT: \"shiga cikin jininsu\" (Duba: figs_metaphor)" } ]