"body": "Asaf yayi magana akan kalmomin zagi kamar abubuwa ne na zahiri, kamar duwatsu, wanda\nabokan gaba ke jefawa Yahweh. AT: \"makiyi ya zage ku sau da dama\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "\"Kada ku ci gaba har abada ba abin da zai taimaki mutanenku da ake zalunta.\" Ana iya\nbayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ku zo nan kusa don taimaka wa\nmutanenku da ake zalunta\" (Duba: figs_litotes)"