[ { "title": "yadda maƙiyi yayi ta jefa ", "body": "Asaf yayi magana akan kalmomin zagi kamar abubuwa ne na zahiri, kamar duwatsu, wanda\nabokan gaba ke jefawa Yahweh. AT: \"makiyi ya zage ku sau da dama\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "miƙa ran kurciyarka", "body": "Asaf yayi magana kansa kamar kurciya, tsuntsu mara kariya. Wannan jumlar na iya zama\nishara ga mutanen Isra'ila. AT: \"ni, kurciyar ku\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kada ka manta da ran mutanenka da ake zalunta har abada", "body": "\"Kada ku ci gaba har abada ba abin da zai taimaki mutanenku da ake zalunta.\" Ana iya\nbayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ku zo nan kusa don taimaka wa\nmutanenku da ake zalunta\" (Duba: figs_litotes)" } ]