"body": "Marubucin yana magana game da salama da amincewa da yana da shi sai ka ce ita ne wuri inda ransa ke samu hutawa. Kalma \"rai\" na gabatad da mutum. AT: \"Ina iya huta cikin salama kuma\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
"body": "Anan kalmar \"ka\" na nufin da Yahweh. Kalmar \"rayuwa\" na gabatad da mutum. AT: \"ka cece ni daga mutuwa\" ko \"ka kiyaye ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metonymy)"