rachelua_ha_psa_tn_l3/116/07.txt

22 lines
670 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana."
},
{
"title": "Raina zai koma wurin hutawarsa",
"body": "Marubucin yana magana game da salama da amincewa da yana da shi sai ka ce ita ne wuri inda ransa ke samu hutawa. Kalma \"rai\" na gabatad da mutum. AT: \"Ina iya huta cikin salama kuma\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ka ceto raina daga mutuwa",
"body": "Anan kalmar \"ka\" na nufin da Yahweh. Kalmar \"rayuwa\" na gabatad da mutum. AT: \"ka cece ni daga mutuwa\" ko \"ka kiyaye ni daga mutuwa\""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]