rachelua_ha_psa_tn_l3/109/14.txt

18 lines
993 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Bari laifinsu a koyaushe ya kasance a gaban Yahweh",
"body": "Anan Dauda yana magana game da Yahweh yana tunani game da laifinsu sai ka ce laifinsu wani abu ne dake kasancewa a gabansa. AT: \"Bari Yahweh ya ci gaba da tunani game da laifinsu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari Yahweh ya datse tunawa dasu daga duniya",
"body": "Dauda ya yi amfani da kalma \"duniya\" don ta'allaka da dukkan mutane da ke zama a duniya. Har ila yau, jimlan \"tunawa dasu\" na nufin da mutane da ke tuna da su bayan da sun mutu. AT: \"bari Yahweh ys yi ta domin kada a tuna da su a duniya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mutumin nan bai kula daya nuna wani alƙawarin aminci ba",
"body": "Wannan na nufin da shi yana nuna alƙawarin aminci ga mutane. AT: \"mutumin nan bai taba kula ba ya nuna wani alƙawarin aminci ga mutane\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "masu ɓacin zuciya",
"body": "Wannan na nufin da mutane wanda suna da ɓacin zuciya"
}
]