"body": "Anan Dauda yana magana game da Yahweh yana tunani game da laifinsu sai ka ce laifinsu wani abu ne dake kasancewa a gabansa. AT: \"Bari Yahweh ya ci gaba da tunani game da laifinsu\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Dauda ya yi amfani da kalma \"duniya\" don ta'allaka da dukkan mutane da ke zama a duniya. Har ila yau, jimlan \"tunawa dasu\" na nufin da mutane da ke tuna da su bayan da sun mutu. AT: \"bari Yahweh "