"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) marubucin ya yi magana game da muguwar sha'awar abokan\ngabansa kamar dai shi mai farauta ne da ke shirin riske shi. AT: \"lokacin da\nmuguntar mutane masu zunubi ke shirin yin nasara da ni\" ko 2) abokan gaba na marubucin\nsun kewaye shi yayin da suke aikata muguntarsu. AT: \"lokacin da maƙiyana suka\nkewaye ni\" (Duba: figs_metaphor)"