"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) idan Dauda ya rubuta wannan, to wannan yana nufin alfarwar\nda Allah ya gaya wa mutanensa su kafa don su bauta masa a can, ko kuma 2) idan mutum ya\nrubuta wannan bayan zamanin Dauda, to marubuci yana magana ne game da haikalin da ke Yerusalem. (Duba: translate_symaction)"