rachelua_ha_psa_tn_l3/28/01.txt

14 lines
714 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "zan harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari",
"body": "Ana maganar mutanen da suka mutu kamar suna gangarawa zuwa kabari. AT: \"Zan mutu kamar waɗanda suke cikin kabari\" (Duba: "
},
{
"title": "Kaji ƙarar roƙona",
"body": "Anan \"sauti\" yana nufin abubuwan da ya nema. Madadin fassarar: \"Ku ji roƙona mai ƙarfi\" (Duba:"
},
{
"title": "tãda hannuwa na zuwa wurinka mai tsarki",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne (1) idan Dauda ya rubuta wannan, to wannan yana nufin alfarwar\nda Allah ya gaya wa mutanensa su kafa don su bauta masa a can, ko kuma (2) idan mutum ya\nrubuta wannan bayan zamanin Dauda, to marubuci yana magana ne game da haikalin da ke\nUrushalima."
}
]