"body": "A nan kalmar \"al'ummai\" na gabatad da rudunar sojojin waɗancan al'ummai. Marubucin ya amfani da kalma da ke ƙara azama don jadada girman lambar rudunar sojojin da ke kewawe da shi. AT: \"Rudunar sojojin na al'ummai da yawa\" (Dubi: figs_metonymy da figs_hyperbole)"
"body": "Marubucin ya yi magana game da ba da kashi wa rudunar sojojin makiyi sai ka ce yana datse su kamar da mutum zai datse reshe na tsiro. AT: \"Na ba su kashi\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Daidai kamar busashe kaya da ke kona da sauri, kai hari da rundunar sojojin maƙiyi shine da sauri a kan. AT: \"hari da suka kai ya dade na karami lokaci kawai, kamar da wuta da ke cinye kaya da ya mutu da sauri\" (Dubi: figs_simile)"