rachelua_ha_psa_tn_l3/118/10.txt

22 lines
786 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Dukkan al'ummai",
"body": "Anan kalmar \"al'ummai\" na gabatad da rudunar sojojin waɗancan al'ummai. Marubucin ya amfani da kalma da ke ƙara azama don jadada girman lambar rudunar sojojin da ke kewawe da shi. AT: \"Rudunar sojojin na al'ummai da yawa\" (Dubi: figs_metonymy da figs_hyperbole)"
},
{
"title": "a cikin sunan Yahweh",
"body": "Anan kalmar \"suna\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"da ikon Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "na datse su",
"body": "Marubucin ya yi magana game da ba da kashi wa rudunar sojojin makiyi sai ka ce yana datse su kamar da mutum zai datse reshe na tsiro. AT: \"Na ba su kashi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun kewaye ni kamar zuma",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]