"body": "Dukkan wadda nan magana su na nufi abu daya. Marubuci yana rokon Yahweh domin ya sa su murna bisa ga yawan lokaci da ya hora su. AT: \"Daidai jimila lokaci da ka azabtar damu kuma ka yi shan wahalanmu\" (Dubi: figs_parallelism)"
"body": "Anan \"bayinka\" na nufi mutane Isra'ila. AT: Bar mu, bayinka\" ko \"Bar mu\" (Gani: figs_explicit) ... Anan \"'ya'yan\" na nufi 'ya'yan da zuriyar ... Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"zati\" ana iya bayyana ta kamar \"abubuwa masu girma.\" AT: \"Gani abubuwa masu girma da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"