"body": "Wannan karin magana yana nuna bawa kamar ana cire shi daga zunuban da ba ya son\naikatawa. AT: \"Hakanan, kare bawanka daga yin\" ko \"Kuma, Ka tabbata cewa\nban aikata ba\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Waɗannan maganganun da aka ɗauka tare suna bayyana duk abin da mutum ya faɗa da\ntunani. Madadin fassara: \"abubuwan da na fada da kuma abubuwan da nake tunani game da\nsu\" ť (Duba:"