rachelua_ha_psa_tn_l3/19/13.txt

18 lines
837 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka tsare bawanka kuma daga zunubai marasa kangado",
"body": "Wannan karin magana yana nuna bawa kamar ana cire shi daga zunuban da ba ya son\naikatawa. Madadin fassarar: \"Hakanan, kare bawanka daga yin\" ť ko \"Kuma, Ka tabbata cewa\nban aikata ba\" ť (Duba:"
},
{
"title": "kada ka bari su yi mulki a kaina",
"body": "An kwatanta zunubai kamar sune sarki wanda zai iya mulkin wani. Madadin fassara: \"Kada ku\nbari zunubaina su zama kamar sarki wanda yake mulkina\" ť (Duba:"
},
{
"title": "Ka sa maganar baƙina da tunanin zuciyata",
"body": "Waɗannan maganganun da aka ɗauka tare suna bayyana duk abin da mutum ya faɗa da\ntunani. Madadin fassara: \"abubuwan da na fada da kuma abubuwan da nake tunani game da\nsu\" ť (Duba:"
},
{
"title": " su zama abin karɓa a wurinka",
"body": ""
}
]