18 lines
662 B
Plaintext
18 lines
662 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ka ɗaukaka, Allah, sama da sammai",
|
|
"body": "Marubucin zabura yana rokon Allah don nuna cewa yana da ɗaukaka. Kasancewa da ɗaukaka bisan sammai na wakiltar kasancewa da girma. AT: \"Allah, nuna cewa kana da ɗaukaka bisan sammai\" ko \"Allah, nuna cewa kana da girma a cikin sammai\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "bari kuma darajarka ta ɗaukaka",
|
|
"body": "Anan Yahweh ya na mai da shi da \"ɗaukakarsa.\" AT: \"bari ka zama da ɗaukaka\" (Dubi: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Domin waɗanda kake ƙauna su sami ceto",
|
|
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
}
|
|
] |