[ { "title": "Ka ɗaukaka, Allah, sama da sammai", "body": "Marubucin zabura yana rokon Allah don nuna cewa yana da ɗaukaka. Kasancewa da ɗaukaka bisan sammai na wakiltar kasancewa da girma. AT: \"Allah, nuna cewa kana da ɗaukaka bisan sammai\" ko \"Allah, nuna cewa kana da girma a cikin sammai\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "bari kuma darajarka ta ɗaukaka", "body": "Anan Yahweh ya na mai da shi da \"ɗaukakarsa.\" AT: \"bari ka zama da ɗaukaka\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Domin waɗanda kake ƙauna su sami ceto", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"" }, { "title": "", "body": "" } ]