rachelua_ha_psa_tn/22/26.txt

14 lines
659 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsanantattu za su ci su ƙoshi",
"body": "Wannan yana nufin abincin zumunci wanda ke faruwa bayan marubucin ya miƙa wa Allah\nhadayu waɗanda ya alkawarta. Zai gayyaci waɗanda suke wahala su ci naman hadayarsa.\n(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Bari zukatanku su rayu har abada",
"body": "Anan “zukata” suna wakiltar mutum duka. AT: \"Za ku rayu har abada\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh",
"body": "Farawa don yin biyayya da Yahweh ana magana ne kamar mutane suna juyawa zuwa ga Yahweh a zahiri. AT: \"zan tuna da Yahweh kuma mu yi masa biyayya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]