[ { "title": "Tsanantattu za su ci su ƙoshi", "body": "Wannan yana nufin abincin zumunci wanda ke faruwa bayan marubucin ya miƙa wa Allah\nhadayu waɗanda ya alkawarta. Zai gayyaci waɗanda suke wahala su ci naman hadayarsa.\n(Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Bari zukatanku su rayu har abada", "body": "Anan “zukata” suna wakiltar mutum duka. AT: \"Za ku rayu har abada\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh", "body": "Farawa don yin biyayya da Yahweh ana magana ne kamar mutane suna juyawa zuwa ga Yahweh a zahiri. AT: \"zan tuna da Yahweh kuma mu yi masa biyayya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]