rachelua_ha_psa_tn/89/05.txt

14 lines
502 B
Plaintext

[
{
"title": "Sammai na yabon al'ajibanka, Yahweh",
"body": "\"yabonka, ya Yahweh, saboda kyawawan al'amuran da kake aikatawa\""
},
{
"title": "a taron tsarkaka",
"body": "Wannan yana nufin mala'iku a sama."
},
{
"title": "Domin da wane ne za a kwatanta shi da Yahweh a sammai? Wane ne za a kwatanta shi da Yahweh?",
"body": "Duk tambayoyin guda biyu suke. Marubucin yana amfani da tambaya don nanata cewa babu wani a sama kamar Yahweh. (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)"
}
]