[ { "title": "Sammai na yabon al'ajibanka, Yahweh", "body": "\"yabonka, ya Yahweh, saboda kyawawan al'amuran da kake aikatawa\"" }, { "title": "a taron tsarkaka", "body": "Wannan yana nufin mala'iku a sama." }, { "title": "Domin da wane ne za a kwatanta shi da Yahweh a sammai? Wane ne za a kwatanta shi da Yahweh?", "body": "Duk tambayoyin guda biyu suke. Marubucin yana amfani da tambaya don nanata cewa babu wani a sama kamar Yahweh. (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)" } ]