"body": "Kalma \"suna\" wata kalma ce (a turance ake ce da ita metonym) don Yahweh da kansa. AT: \"bless Yahweh\" ko \"yi abun da zai sa Yahweh murna.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)"