[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": " dukkan duniya", "body": "Wannan yana nufi mutanen duniya. AT: \"dukkan ku mutane waÉ—anda ke zaune a duniya\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "albarkaci sunansa", "body": "Kalma \"suna\" wata kalma ce (a turance ake ce da ita metonym) don Yahweh da kansa. AT: \"bless Yahweh\" ko \"yi abun da zai sa Yahweh murna.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "", "body": "" } ]