rachelua_ha_psa_tn/30/06.txt

10 lines
348 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ba zan jijjigu ba",
"body": "Kalmar \"girgiza\" kwatanci ne na shan kashi. AT: \"Ba wanda zai ci ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka kafa ni kamar ƙaƙƙarfan tsauni",
"body": "Ana maganar tsaron marubuci kamar shi tsauni mai ƙarfi. AT: \"kun sanya ni amintacce kamar babban tsauni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]