[ { "title": "Ba zan jijjigu ba", "body": "Kalmar \"girgiza\" kwatanci ne na shan kashi. AT: \"Ba wanda zai ci ni\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ka kafa ni kamar ƙaƙƙarfan tsauni", "body": "Ana maganar tsaron marubuci kamar shi tsauni mai ƙarfi. AT: \"kun sanya ni amintacce kamar babban tsauni\" (Duba: figs_metaphor)" } ]