"body": "Anan yadda ƙasa ta duɗe kuma ta binne mutanen an kwatanta ta ce da yadda halita ya kan haɗiye wani abu. AT: \"Duniya ta buɗe kuma ta binne\" (Dubi: figs_personification) "
"body": "Mabiyan Abiram su ma an binne su sa'ad da duniya ta buɗe kuma ta binne Datan. AT: \"ta kuma rufe mabiyan Abiram\" ko \"ta kuma binne mabiyan Abiram\" (Dubi: figs_ellipsis)"
"body": "Waɗannan jimla biyu suna nufin abu daya kuma an rubuta su tare don a jadada yadda miyagun mutane da an kashe ta wurin wuta. (See: figs_parallelism)"