rachelua_ha_psa_tn/106/16.txt

18 lines
640 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ƙasa ta buɗe ta haɗiye",
"body": "Anan yadda ƙasa ta duɗe kuma ta binne mutanen an kwatanta ta ce da yadda halita ya kan haɗiye wani abu. AT: \"Duniya ta buɗe kuma ta binne\" (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "Datan ... Abiram",
"body": "Waɗannan sune ma'aikacin waɗanda sun yi tawaye da Musa. (Dubi: translate_names)"
},
{
"title": "ta kuma rufe mabiyan Abiram",
"body": "Mabiyan Abiram su ma an binne su sa'ad da duniya ta buɗe kuma ta binne Datan. AT: \"ta kuma rufe mabiyan Abiram\" ko \"ta kuma binne mabiyan Abiram\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]