[
{
"title": "Yahweh don me kake tsaye, a can nesa? Me ya sa ka ɓoye kanka a lokatan wahala?",
"body": "Mai jawabin yana amfani da waɗannan tambayoyin don bayyana damuwarsa cewa Allah bai taimake shi ba. AT: \"Yahweh, kamar dai kuna nesa da ni kuma kuna ɓoye mini a\nduk lokacin da nake cikin matsala\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
}
]