[ { "title": "Yahweh don me kake tsaye, a can nesa? Me ya sa ka ɓoye kanka a lokatan wahala?", "body": "Mai jawabin yana amfani da waɗannan tambayoyin don bayyana damuwarsa cewa Allah bai taimake shi ba. AT: \"Yahweh, kamar dai kuna nesa da ni kuma kuna ɓoye mini a\nduk lokacin da nake cikin matsala\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)" } ]